Amfani da littattafan gida a Yuganda wajen horas da yara karatu | Shiga | DW | 27.09.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Shiga

Amfani da littattafan gida a Yuganda wajen horas da yara karatu

Esther Kalenzi ta tsara hanyar sauya al'umar da take rayuwa amma abin da take amfani da shi ne litattafai. Yanzu tana amfani da littattafan wajen koya wa yara karatu. Tare da wasu suna wani shiri na bunkasa yanayin inda suke rayuwa.

A dubi bidiyo 03:08
Now live
mintuna 03:08