Amfani da kafofin zamani wajen aikata laifuka | Duka rahotanni | DW | 06.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Amfani da kafofin zamani wajen aikata laifuka

Faransa za ta yi aiki da wasu kasashen yammacin Afirka kan shawo kan matsalolin amfani da kafofin zamani wajen aikata laifuka bayan wani harin ta'addanci kan sojojin Mali wanda ya yi sanadiyar mutuwar sojoji fiye da 50.

Saurari sauti 02:50