1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dalbai a Aljeriya sun y watsi da nadin shugaban wucin gadi

Abdourahamane Hassane
April 10, 2019

A Aljeriya zanga-zanga ta dalibai ta barke bayan da aka nada Abdelkader Bensalah a matsayin shugaba kasa na wucin gadi

https://p.dw.com/p/3GXLL
Algerien Protest gegen Präsident Abdelaziz Bouteflika in Algiers
Hoto: Reuters/R. Boudina

 A Abdelkader Bensalah wanda shi ne zai shirya wani sabon zabe a cikin watannin uku bayan marabus na tsohon shugaban kasar. Masu zanga-zangar wadanda 'yan sanda suka tarwaztsa da hayaki mai sa kwalla na cewar har yanzu dai  ba ta canza zane ba, dangane da yadda Bensalah ke daga cikin wadanda ke tare da tsohon shugaban kasar Abdel Aziz Bouteflika.