Al-Shabab kungiya ce ta masu tsaurin kishin addini da suka dauki makamai a kasar Somaliya inda suke yakar gwamnati.
Kungiyar har wa yau na da rassanta a wasu daga cikin kasashen da ke yankin gabashin Afirka, kana ta na daya daga cikin kungiyoyin da suka yi wa kungiyar nan ta IS mubayi'a.