Abuja: Matashi mai sana′ar rera waka | Himma dai Matasa | DW | 10.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Abuja: Matashi mai sana'ar rera waka

Matashi Isma'ila Mohammed Jada ya rungumi sana'ar rubutawa da rera waka bayan da ya kammala karatu. Baya ga jan wasu matasa a jika, sana'ar ta bai wa mawakin damar mallakar abubuwan jin dadin rayuwa kamar mota da sauransu.

A dubi bidiyo 01:24