1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mata na cikin takura

Tila Amadou AMA
May 31, 2021

A daidai lokacin da wasu maza ke sakin ragamar gida a hannun mata, shirin Abu Namu ya duba yadda rashin aiki ke takura wa mata daukar dawainiyar iyali.

https://p.dw.com/p/3uDYF