1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rikita-rikitar siyasar Najeriya

Lateefa Mustapha Ja'afar
August 9, 2018

A Najeriya siyasar kasar na dada daukar dumi, biyo bayan guguwar sauyin sheka da ta kada da kuma sauran batutuwan da ke da nasaba da siyasa wadanda ke kara daukar hankula.

https://p.dw.com/p/32uTp
Parlamentswahl 2011 in Kano State Nigeria
Hoto: DW

Al'amuran siyasa na kara daukar dumi a Tarayyar Najeriya. Baya ga sauyin sheka da kuma yin kawanya ga harabar majalisar dattawan kasar, da ma batu na kokarin tsge shugaban majalisar dattawan kasar, wani abu na baya-bayan nan shi ne batun rufe asusun gwamnatocin jihohin Benue da Akwa Ibom da hukumar yaki da halasta kudin haram ta kasar wato EFCC ta yi.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna