1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: 'Yan siyasa na sauyin sheka

Lateefa Mustapha Ja'afar
July 26, 2018

'Ya'yan jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya naa sauya sheka zuwa jam'iyyun adawar kasar, sai dai jam'iyyar mai mulki ta ce ba ta karaya ba.

https://p.dw.com/p/3283h
Karikatur von Abdulkareem Baba Aminu - Nigeria APC Krise
Hoto: DW/Abdulkareem Baba Aminu

A Najeriya yayin da babban zaben gama gari na shekara ta 2019 mai zuwa ke kara karatowa, wasu 'yan majalisa daga jam'iyyar APC mai mulki sun sauya sheka zuwa babbar jam'iyyar adawa ta kasar PDP da ma wasu kananan jam'iyyu.