SiyasaRayuka na salwanta a BangaladashTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane01/02/2019January 2, 2019A Bangaladash zaben 'yan majalisun dokokin da aka gudanar a ranar Lahadi da jam'iyyar Firaminista Sheikh Hasina ta samu nasara da gagarumin rinjaye, ya bar baya da kura bayan da bangaren adawa ya ce an tafka magudi.https://p.dw.com/p/3AuZaTalla