Yuganda: Koyon harshen Mandarin a makarantu | Duka rahotanni | DW | 27.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Yuganda: Koyon harshen Mandarin a makarantu

Kasar Chaina ta kasance babbar me zuba jari a Afirka, a wasu kasashen na Afirka Chaina ta mamayi kusan ko'ina na fannin tattalin arzikinsu, tun daga farkon wannan shekara an fara koyar da harshen Mandarin a makarantun kasar Yuganda

A dubi bidiyo 01:17