Siyasa'Yar tseren keke da ta yi fice a RuwandaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAhmed Salisu01/23/2017January 23, 2017Jeanne d'Arc Girubuntu ita ce mace tilo da ke cikin kungiyar tseren keke a Ruwanda. Matar na daukar horo ne da kungiyar maza don samun nasar shiga gasa a Turaihttps://p.dw.com/p/2WGFtTalla