′Yan takara kusan 90 ke son mulkin Senegal | Duka rahotanni | DW | 03.01.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

'Yan takara kusan 90 ke son mulkin Senegal

A Senegal cikin 'yan takarar 87 da suka bayyana sha'awar tsayawa takara a zaben shugaban kasa na 2019, 30 ne kawai suka ajiye takardun takararsu a gaban kotun tsarin mulkin a karshen wa'adin karbar takardun.

Saurari sauti 03:13