Siyasa'Yan fafuka na kare kunkurun ruwaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa12/13/2016December 13, 2016Tommy Melo tare da Kungiyarsa ta Biosfera a kasar Cape Verde sun kwashe kusan shekaru shida suna fafutukar kare halittar ruwa ta kunkuru wadda ake cin namansa da kuma kwansa.https://p.dw.com/p/2UCUWTalla