′Yan fafuka na kare kunkurun ruwa | Duka rahotanni | DW | 13.12.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

'Yan fafuka na kare kunkurun ruwa

Tommy Melo tare da Kungiyarsa ta Biosfera a kasar Cape Verde sun kwashe kusan shekaru shida suna fafutukar kare halittar ruwa ta kunkuru wadda jama kan ci namansa da kuma kwansa.

A dubi bidiyo 04:25
Now live
mintuna 04:25