′Yan adawan Mali sun ki shiga gwamnati | BATUTUWA | DW | 19.06.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

'Yan adawan Mali sun ki shiga gwamnati

Shararren malamin Islama na Mali Mahmoud Dicko da Kawancen adawan kasar sun yi fatali da tayin da shugaban kasa Ibrahim Boubacar Keita ya yi na kafa gwamnatin hadin kan kasa. Maimakon haka sun nemi IBK ya yi murabus.

Saurari sauti 03:29