Yadda muke tsarawa da gabatar da shirye-shiryenmu | Shiga | DW | 18.11.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Shiga

Yadda muke tsarawa da gabatar da shirye-shiryenmu

Shin kuna son sanin yadda ma'aikatan DW Hausa ke gudanar da aikinsu? A cikin wannan bidiyon za a ga yadda ma'aikatan ke tsarawa da kuma gabatar da shirye-shirye a kowacce rana.

A dubi bidiyo 03:17