Yadda Jirgin da ba ya da matuƙi ke yin aiki | Amsoshin takardunku | DW | 06.01.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Yadda Jirgin da ba ya da matuƙi ke yin aiki

An dai fara aiki da irin waɗannan jirage ne a shekara ta 1990,kuma jiragen sun kasu gida biyu akwai na farar hula da na soji.

A kan yin aiki da jirage waɗanda ba su da matuƙi wajen ɗaukar hoto, da samun bayyanai na siri, da kuma kai hare-hare a kan abokan gaba.Sannan a ɓangaren farar hula ana yin amfanin da jiragen wajen kashe ƙwari. Kaptan Ado Sanusi daraktan kula da tashin jiragen sama a kamfanin sufirin jiragen sama na ARIK da ke a Tarrayar Najeriya ya yi mana ƙarin bayyani.

Daga ƙasa za a iya sauraron cikakken bayyani dangane da wannan batu

Sauti da bidiyo akan labarin