Wani bangare marasa kyau na alawar cakuleti | Duka rahotanni | DW | 26.12.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Wani bangare marasa kyau na alawar cakuleti

Lokacin Kirsimeti lokaci ne amfani da alawar cakuleti wadda ake samar da ita daga cocoa wanda yara kan yi nomansa don sama wa iyayensu kudin shiga. Sai dai ana nuna damuwa kan ci da gumin irin wadannan yaran.