Waka cikin kalubale a birnin Bamako | Duka rahotanni | DW | 08.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Waka cikin kalubale a birnin Bamako

Kasancewa mawaki a kasar da masu da'awar jihadisuka haramta wakar a abin da suka ambata da kiyaye dokoki sharia ba abu ne mai sauki ba. Amma duk da haka wata mawakiya 'yar Mali da ke birnin Bamako ta nace kan yin wakar

A dubi bidiyo 02:56