1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Hotuna 13
Mouhamadou Awal Balarabe MNA, LMJ
August 5, 2018
https://p.dw.com/p/32eUJ

Tun bayan hambarar da gwamnatin shugaba Amadou Toumani Touré a 2012 ne Mali ke amfani da dokar ta baci. Yaki da 'yan tawaye da masu kishin addini a arewacin kasar ya samu gudunmawar duniya karkashin sojojin Faransa da na kiyaye zaman lafiya na duniya Minusma. Sai dai a lokacin da ake gudanar da zaben shugaban kasa a watannin Yuli da Agusta, rikicin kabilanci da ta'addanci na ci gaba da zama karfen kafa a kasar. Saboda hake ne muka yi waiwaye daga tushen rikicin har ya zuwa yanzu.