1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wa'adin mulkin shugaba Kabila ya zo karshe

Salissou Boukari
December 19, 2016

Daga wannan rana ta Litinin 19 ga watan Disamba ne Shugaba Kabila na Jamhuriyar Demokaradiyar Kwango ya kamata ya sauka daga kan karagar mulkin kasar.

https://p.dw.com/p/2UX7h