Uwargidan shugaban Najeriya | Media Center | DW | 13.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Uwargidan shugaban Najeriya

Da safiyar Lahadin nan ne uwargidan shugaban Najeriya Hajiya Aisha Buhari ta koma kasar bayan da ta kwashe fiye da watani biyu bata Najeriyar.Wannan ya haifar da cece-kuce a game da tafiyar da har wasu ke cewa ko dai yaji ta yi, inda kafofin sada zumunta suka shiga yada labaru a kan rashin kasan cewarta a kasar.

A dubi bidiyo 03:01