Zaman lafiya da fahintar juna tsakanin addinai, su ne ginshiƙin zamantakewar al'umma
https://p.dw.com/p/OrgO
Talla
Banbancin addinai tsakanin masoya yana haifar da tarnaƙi.Ka saurari shirinmu domin ganin yadda wannan matsala ta kasance damar samar da juriya, da fahintar juna tsakanin jama'a, musamman waɗanda kan fake da addinai wajen cim ma burinsu.