Tuntuɓar juna tsakanin addinai | Learning by Ear | DW | 19.08.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Tuntuɓar juna tsakanin addinai

Zaman lafiya da fahintar juna tsakanin addinai, su ne ginshiƙin zamantakewar al'umma

default

Banbancin addinai tsakanin masoya yana haifar da tarnaƙi.Ka saurari shirinmu domin ganin yadda wannan matsala ta kasance damar samar da juriya, da fahintar juna tsakanin jama'a, musamman waɗanda kan fake da addinai wajen cim ma burinsu.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa