1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Donald Trump zai gurfana a gaban kotu

Abdourahamane Hassane
February 15, 2024

Tsohon shugaban Amirka Donald Trump zai gurfana a gaban kotu a ranar 25 ga watan Maris a New York game da batun biyan kuɗi don yin hulda da wata yar wasan batsa,Stormy Daniels a shekara ta 2020.

https://p.dw.com/p/4cS0n
Donald Trump
Donald TrumpHoto: Brendan McDermid/REUTERS

Tsohon shugaban ya yi ta fafutikar ganin kotu ta yi watsi da batun, sai dai alkalin kotun New York Juan Merchan ya ki amincewa da bukatar Donald Trump na yin watsi da karar. Wannan shi ne karo na farko a tarihin siyasar Amirka  da wani shugaba  zai gurfana a gaban kotu a kan tuhumar aikata laifi