Tsibirin da mutane ke kwanciya tare da maciji | Duka rahotanni | DW | 07.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Tsibirin da mutane ke kwanciya tare da maciji

Musambwa, tsibiri a Lake Victoria a Uganda inda maza da macizai kawai ke zaune. Masunta a yankin na daukar macizan a matsayin iskokai amma ba macizai ba.

A dubi bidiyo 03:33