1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tarihin Sarki Shaka Zulu na Afirka ta Kudu

Suleiman Babayo
October 28, 2019

Farfesa Abdullahi Ashafa masanin tarihi a jami'ar jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ya bayar da cikakken tarihin fitaccen sarki Shaka-Zulu na kasar Afirka ta Kudu

https://p.dw.com/p/3S4HV