Tarihin masanin ilimin tarihin nan da Allah yayiwa rasuwa, wato Mr Joseph KI-Zerbo
December 19, 2006
Zaku iya sauraron shiri na musanman a game da rayuwa da kuma tarihin Mr Joseph Ki-Zerbo, wanda Allah yayiwa rasuwa a kusan makonni biyu da suka gabata.