Tarihin Bermuda Triangle | Amsoshin takardunku | DW | 16.12.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Tarihin Bermuda Triangle

Ƙwararru masu bincike sun tabbatar da cewar yankin na Bermuda Triangle ba shi da haɗari kamar yadda aka daɗe ana yin hasashe shekara da shekaru.

Wannan yanki wanda aka daɗe ana ta yi cece-ku-ce a kansa tun shekarun 1950 lokacin da aka fara samun haɗarruka na jiragen ruwa da na sama, yana daf da tekun Atlantic a gabas da gaɓar tekun Florida na Amirka.Daga ƙasa za a iya sauraron cikakken bayyani daga Awal Faruk Abdusalam wani mai karatun digiri na uku a fannin tasirin canji yanayi a Ingila wanda muka yi hira da shi.

Daga ƙasa za a iya sauraron shirin

Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita : Umaru Aliyu

Sauti da bidiyo akan labarin