1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tarihin alakar tashar DW da Freedom Radio

Zulaiha Abubakar AS
June 27, 2018

Shin kun sa alakar da ke akwai tsakanin DW Hausa da Freedom Radio da ke da tashoshinta a wasu jihohin Najeriya? Wakilin DW da ke Kano Nasir Salisu Zango wanda ma'aikacin Freedom Radio din ne ya yi mana karin haske inda ya fara da bayyana lokacin da ya fara yi wa DW Hausa aiki?

https://p.dw.com/p/30ORc