Tallafi ga makera a Botswana | Himma dai Matasa | DW | 24.04.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Tallafi ga makera a Botswana

Thabiso Mashaba na son samar da sauyi a karkarar Botswana. Mai shekaru 30 a duniya, ya kafa cibiyar "Hands Global" da ke hada masu fasaha a saharar Kalahari da sauran sassan duniya.

A dubi bidiyo 01:40