Takaitaccen tarihin Sheick Ibrahim Inyass. | Amsoshin takardunku | DW | 08.06.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Takaitaccen tarihin Sheick Ibrahim Inyass.

An haifi Sheick Ibrahim Inyass a shekara ta 1900 a kasar Senegal.Ya rasu yana dan shekaru 75 a duniya inda ya bar 'yaya 75 maza da mata.

An haifi Sheick Ibrahim Inyass babban khalifan sheick Ahmadu Tijjani shugaban darikar Tijjaniya a kasar Senegal a ranar Alhamis shekara ta 1900.Sunan babansa Sheick Abdullahi sunan ma'aifiyarsa A'isha.A gurin babansa ya yi karatu inda ya hardace Alkur'ani yana dan shekaru bakwai a duniya.Sheick Ibrahim Inyass ya rayu shekaru 75 ,ya haifi 'yaya 75 ya kuma rubuta litattafai 75 a tsawon rayuwarsa.

Domin jin karin bayani a saurari shirin

Sauti da bidiyo akan labarin