Tahoua: Shirin CENI na amfani da Majigi | Duka rahotanni | DW | 16.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Tahoua: Shirin CENI na amfani da Majigi

A Jamhuriyar Nijar, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasar CENI ta fito da wani sabon tsari na amfani da majigi domin wayar da kan masu yin rijistar zabe yadda za su bi ka'idodjin rijistar daki-daki.

Saurari sauti 03:16