1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 27.06.2018

July 2, 2018

Bikin raya al'adun Afirka karo na 30 a garin Würzburg da ke kudancin Jamus.

https://p.dw.com/p/30eWe

 A bikin na bana da ke zama karo na 30 tun bayan fara shirya bikin raya al'adun Afirka a garin Würzburg an gaiyato manyan makida da mawaka na Afirka wadanda suka burge mahalarta wannan biki da yawansu ya kai dubu 95 da salon wakokinsu.