Taba Ka Lashe: 26.09.201309/26/2013September 26, 2013Bikin makiyaya na lasar gishiri a Agadez.https://p.dw.com/p/19ogeHoto: TamikrestTalla Kamar a kowace shekara a bana ma makiyaya daga ko ina cikin Nijar har ma daga wasu kasashen yammacin Afirka sun halarci bikin lasar gishiri ko kuma sallar Cur Salee a yankin N'Gall dake jihar Agadez ta jamhuriyar Nijar.