Taba Ka Lashe: 26.06.201306/27/2013June 27, 2013Kaurar masana ilimin komfuta a Jamushttps://p.dw.com/p/18xSlHoto: picture-alliance/dpaTalla Matasa da suka kware a cikin ilimin komfuta daga kasashen duniya daban-daban suna kwararowa Jamus don neman aiki.