Taba Ka Lashe: 24.04.201304/25/2013April 25, 2013Bikin bunkasar huldar dangantaka tsakanin Jamus da Nijarhttps://p.dw.com/p/18NHCTalla Ofishin jakadancin Jamus dake birnin Yamai ya kan shirya liyafa lokaci lokaci da nufin bunkasa huldar dangantaka a fannin al'adu tsakanin Jamus da Nijar.