Taba Ka Lashe: 23.12.2015 | Al′adu | DW | 28.12.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 23.12.2015

Shirye-shiryen bikin Kirsmetti tsakanin 'yan gudun hijirar a Arewa maso gabashin Najeriya.

A yayin da shirye-shirye suka yi nisa don gudanar da bukukuwan Kirsmetti, a wannan makon shirin ya kai ziyara a daya daga cikin sansanonin 'yan gudun hijira da ke arewa maso gabashin Najeriya don jin yadda mutanen da rikicin rashin tsaro a yankin ya tilasta musu barin muhallinsu za su gudanar da bikin Kirsmettin na bana.

Sauti da bidiyo akan labarin