Taba Ka Lashe: 23.09.201509/28/2015September 28, 2015Jami'ar Bayero da ke Kano ta bayyana kudurinta na bai wa al'ummar Musulmi damar amfani da cibiyar nazarin Alkur'ani mai tsarki ta jami'ar.https://p.dw.com/p/1GeS0Talla Jami'ar ta gudanar da wani taron kasa da kasa don karrama wani malami kuma dan kasuwa da ya gina mata cibiyar nazarain Alku'ani.