Taba Ka Lashe: 23.07.201407/25/2014July 25, 2014Lambar yabo ga Abdel Kader Haidara na Timbuktuhttps://p.dw.com/p/1CitITalla A bana Jamus ta ba wa Abdel Kader Haidara lambar yabo ta Afirka bisa namijin kokarin da ya yi wajen ceto littattafan tarihi a garin Timbuktu na arewacin Mali.