Taba Ka Lashe: 21.01.2014 01/24/2014January 24, 2014Taimaka wa dalibai masu sha'awar kafa kamfanihttps://p.dw.com/p/1AwklHoto: picture-alliance/dpaTalla Wasu jami'o'i a Jamus sun bullo da tsare-tsare na tallafa wa dalibai masu sha'awar kafa kamfanonin kansu, a wani mataki na magance fargabar da ke zukatun masu son kafa kamfanonin kansu.