Taba Ka Lashe: 20.08.201408/21/2014August 21, 2014Kafafan yada labaru da matsalar wariyar fatahttps://p.dw.com/p/1Cyd0Talla Ana ci gaba da tabka mahawara game da rawar da kafafan yada labaru ke takawa waje ragewa ko assasa matsalar wariyar fata da addini da kabilanci a duniya.