Taba Ka Lashe: 19.12.2012 | Al′adu | DW | 20.12.2012
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 19.12.2012

Bikin cikar Goethe Institut shekaru 50 a Legas

A farkon watan Disamba cibiyar raya al'adun Jamus, Goethe Institut ta yi bikin cikarta shekaru 50 da kafa reshenta a birnin Legas, cibiyar kasuwanci a tarayyar Najeriya. An kwashe tsawon mako guda ana gudanar da shagugula da suka hada da taruka iri dabam dabam.

Sauti da bidiyo akan labarin