Hadin guiwar shirya fina-finai tsakanin Turai da Nijar
https://p.dw.com/p/1BTwk
Talla
Masu hada fina-finai na Jamus da kuma Italiya sun hada guiwa da takwarorinsu na Niger wajen gudanar da bukukuwan tunawa da Jean Rouch, wani Bafaranshe da ya kware a wannan harka.