Taba Ka Lashe: 18.+19.11.2015
November 20, 2015Talla
A kokarinsu na bayyana irin mawuyacin halin da 'yan kasarsu ke ciki, mawakan 'yan Kama ko na barkwanci da a wannan zamanin ake kira da mawakan Rap na kasar Siriya, sun dukufa wajen rera wakokin da wasunsu ke cike da barkwanci a yayin da wasunsu ke sosa rai har ma su kai ga sa kwalla.