Taba Ka Lashe: 18.02.201502/20/2015February 20, 2015Bikin al'adun Karnival a Jamus.https://p.dw.com/p/1Ef2STalla A ranar Litinin 16 ga watan Fabrairu bikin shekara shekara na al'adun Karnival a wasu sassan Jamus ya kai kololuwarsa tare da yin fareti mai kayatarwa a wasu birane da garuruwan yankunan da ke bakin tekun Rhein.