Taba Ka Lashe: 17.09.2014
September 18, 2014Talla
A bana ne aka cika shekaru 100 ne da fara yakin duniya na daya, dangane da haka ne ma'aikatan Sashen Hausa na DW suka ziyarci wajen da aka ja daga yayin yaki don gane wa idanonunsu irin yadda wajen yake da samun tarihi kan yakin da ma ziyarar dakunan adana kayan tarihi na yakin.