Taba Ka Lashe: 17.04.2013 | Al′adu | DW | 19.04.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 17.04.2013

Shekaru 100 da zuwan Albert Schweitzer Afirka

A ranar 16 ga watan Afrilun shekarar 1913 wato shekaru 100 ke nan da Albert Schweitzer daga nan Jamus ya isa wani kauye da ake kira Lambarene dake a kasar Gabon, inda ya gina wani dakin shan magani wanda yanzu ya zama babban asibitin yankin.

Sauti da bidiyo akan labarin