Taba Ka Lashe: 16.09.2015 | Al′adu | DW | 23.09.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 16.09.2015

An yi tanade-tanade da yawa don saukaka rayuwar masu fama da nakasa a Jamus.

Shirin ya duba irin yadda mutane masu nakasa a jiki ke tafiyar da rayuwarsu a Jamus, sannan ya yim kuma kokarin kwatantawa da rayuwar nakasassu a Najeriya.

Sauti da bidiyo akan labarin