Taba Ka Lashe: 16.04.2014 | Al′adu | DW | 17.04.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 16.04.2014

Shirye-shiryen bikin Easter a wasu kasashen Afirka ta Yamma

Bikin Easter na daya daga cikin bukukua masu muhimmanci a cikin addinin Kirista. A cikin na wannan makon mun duba shirye-shiryen bikin a kasashen Najeriya da Nijar da kuma Ghana tare da duba irin ayyukan ibada da ya kamata a yi lokacin bikin.

Sauti da bidiyo akan labarin